Bafulatana mai shekara tamanin da aka kawo gidan yari a jihar niger



Hajiya Hauwa Madako, women Leader na Miyetti Allah Kautal Hore,Niger State chapter kuma Vice Chairman na Freedom for Humanity International Foundation  ta samu Karban tsohuwa bafulatana mai shekara tamanin da aka kawo gidan yari Akan ta cire allayahu kuma harda icce a gonar wani gwari a karamin hukumar Shiroro local Government dake Niger state.

Comments

Popular posts from this blog

Alkasim Abdulkadir: Meet Nafisa Ibrahim Madako, the nomad who turned mathematics Olympian

Aims & Objectives of Madako Foundation

Madako Foundation Mission and Vision